Tehran (IQNA) shugaban kungiyar Hamas Isma’il haniyya ya bayyana cewa kafa gwamnatin hadin kan kasa shi ne babban abin da zai rarrabuwa tsakanin Falastinawa.
Lambar Labari: 3485158 Ranar Watsawa : 2020/09/07
Shugaban Addini A Turkiya:
Bangaren kasa da kasa, Muhammad Gurmaz shugaban cibiyar kula da harkokin muslunci a kasar Turkiya ya bayyana hana kiran sallah a Quds da Isra’ila ta yi a matsayin yunkurin haramta addinin musulunci.
Lambar Labari: 3481302 Ranar Watsawa : 2017/03/10